Shugaban Ƙasa Tinubu ya rantsar da Sabon Gwamnan Sojan da ya nada a jihar Rivers Vice Admiral Ibok Ete Ibas
Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacinda yan Najeriya ke cen suna cacar baki akan halascin dokar ta bacin da Tinubu ya sanya a jiya 18 ga Mayu.
Shi kuwa yayi kunnen uwar shegu inda kai tsaye ya rantsar da sabon Gwamnan rikon kwaryar ayau bayan da Katar da Fubara a jiya talata.
Tags:
Siyasa