Gwamnatin Kano Tayi Bude Baki da Daliban da Suka dawo daga Ƙaro Karatu a Ƙasar Indiya Ayau.

Gwamnatin Kano Tayi Bude Baki da Daliban da Suka dawo daga Ƙaro Karatu a Ƙasar Indiya Ayau.

 


Daliban guda 54 maza da mata da sun samu nasarar kammala digiri na 2 a bangarori da dama ƙarƙashin Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, 

A Jawabin gwamnan bayan kammala bude bakin yayi alƙawarin basu aikin yi akan ɓangarorin da suka ƙware akai domin cigaban jihar ta kano.

Ya kara da cewa zamu cigaba da bunkasa harkar ilmi da bada damar naku ga wadanda suka cancanta da kuma basu guraben ayyuka domin dogaro dakansu.



Reported by: Abubakar D. Bature

Post a Comment

Previous Post Next Post