Tsohuwar jarumar, ta godewa wasu daga cikin 'yan masana'antar da suka ba ta gudunmawa.
Radeeya ta ce "zan yi anfani da wannan damar tawa ta yau domin sanar da ku cewa (NAYI AURE), nagode wa Allah da ya nunamin wannan rana da zan bar Kannywood lafiya kamar yanda na shigo lafiya, Alhamdulillah."
Jaruma Radeeya na cikin jerin jarumai mata masu tasowa da tauraruwarsu ke haskawa.
Daga Æ™arshe ta yiwa duk kanin al’ummar dake cikin Kannywood godiya tare da fatan alkhairi.
Source: Maigora Hausa
Reported by: Abubakar D. Bature
Tags:
kannywood