Cacar baki ta ɓarke tsakanin mamallakin kamfanin Facebook Mark Zuckerberg da shugaban Twitter Elon Musk bayan Mark ya dakatar da asusun Elon Musk saboda ya wallafa saƙo a shafinsa inda ya ce "Zan iya siyan kamfanin Facebook in goge shi kowa ya huta"
Dama tun bayan siyan Twitter da Elon ya yi ake ganin take takensa na raba al'ummar duniya da manyan shafukan da ke haÉ—asu wuri guda, Elon Musk ya daÉ—e yana cewa zai goge manhajar Facebook da zarar ya siye ta.
Tags:
News