Takaitaccen Tarihin Halima Ɗangote Diya gurin Aliko Dangote

Takaitaccen Tarihin Halima Ɗangote Diya gurin Aliko Dangote

 



An haifi Halima Aliko Dangote Diya a wajen hamshakin attajirin Afrika-Aliko Ɗangote.
A kwaryar birnin Kano a Nigeria 'yar kasuwa ce 'yar Najeriya, mai bayar da agaji wa mutane da dama.

Haka zalika  Ita ce Babban Darakta na Gidauniyar Aliko Dangote da Dangote Industries Limited.  Tana kuma aiki a hukumar Dangote Group. 

Malama Halima Aliko-Dangote a halin yanzu ita ce babbar Darakta mai kula da harkokin kasuwanci a rukunin masana’antu na Dangote Industries Limited, inda take da alhakin gudanar da ayyukan raya kasa da aiwatar da ayyukan Dangote baki daya.



    #ALIKODANGOTE    #HALIMADANGOTE

Post a Comment

Previous Post Next Post