Jerin Tsarin Lambobi Na Bai Daya da Hukumar Sadarwa NCC ta Fitar Tuni Sun Fara Aiki

Jerin Tsarin Lambobi Na Bai Daya da Hukumar Sadarwa NCC ta Fitar Tuni Sun Fara Aiki

 



Lambobin da ake amfani da su domin saka kudi, duba kudi, siyan Data. da sauransu na Kamfanonin sadarwa na MTN, AIRTEL, 9MOBILE, GLO tuni Sun daina aiki tun ranar laraba 17 ga watan mayu, 2023.

Domin bin Sabon Tsarin Hukumar Sadarwa ta Kasa wato NCC.
Ga jerin sabbin numbobin wadanda zaku iya amfani dasu a kowane irin layi da kuke da shi.



• Call center *300#

• borrow airtime *303#

• Recharge *311#

• Account Balance *310#

• Data Plan *312#

• Share Data *321#

• VAS *305#

• NIN *996#

Post a Comment

Previous Post Next Post