Tirkashi Kamfanin Revival Technology Suna Cigaba Da Samun Makudan Kudade Da Hannun Jarin Miliyoyin Daloli Saboda Yunkurinsu Na Samar Da Wata Fasaha Da Zata Iya Dawo Da Wanda Ya Mutu Duniya.
A yanzu haka akwai sama da mutum dubu shida wanda suka biya makudan kudade da zummar duk lokacin da suka mutu a ajiye gawarsu har sai an gama binciken yanda za'a dawo dasu duniya a inda wasu kuma suka biyawa yan uwansu wadanda sun jima da mutuwa.
Tirkashi kaji aikin nasara asarar duniya mu dai Asua Daily Post a matsayimmu na musulmi wadanda muka yarda da mutuwa da kuma tashin al'kiyama munsan hakan ba me yiwuwa bane Allah ya kyauta mun gode da kasancewa da wannan shafi namu mai albarka.
Tags:
Al'ajabi