Bayanai da Ba Kowa Ya Sani ba Game da Shahararriyar Marinar Kofar Mata Dake Birnin Kano

Bayanai da Ba Kowa Ya Sani ba Game da Shahararriyar Marinar Kofar Mata Dake Birnin Kano

 



An kafa marinar kofar mata dake kano kimanin shekaru 525 da suka wuce, wani mutum da ake kira mallam muhammad dabosa ne ya kafa marinar.

Marinar tana da rijiyoyin rini kimanin guda 144 wadanda suke da zurfin mita shida, mita hudu da kuma mita uku, ruwan rinin yana samar da launuka uku shudi mai haske da shudi shaka - shaki da kuma shudi mai duhu.



Akalla kimanin mutane 250 ne suke sana'ar rini a marinar kuma suna da kwastomomi a ciki da wajen nigeria, kuma har wa yau marinar tana nan a unguwar kofar mata ana yin wannan sana'a ta rini a ciki.



      #LABARAI                #TARIHI

Post a Comment

Previous Post Next Post