Ƴan Rawar TikTok Biyu Sun Tuba a Hannun Hisbah

Ƴan Rawar TikTok Biyu Sun Tuba a Hannun Hisbah

 



Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gargaɗi wasu matasa biyu ƴan rawar TikTok da aka fi sani da Lawancy da Fatin Ɗan Albarka kan yin raye-raye na ɓata tarbiyya a manhajar ta tiktok.

Hukumar ta Hisbah ta gargaɗi matasan bayan da ta gayyace su kan wuce gona da iri a TikTok. Matasan sun bayyana nadamarsu a fili inda suka ce ba za su sake ba.


Matasan dai sun dade suna wannan ta'ada sai ayanzu hukumar ta hisba ta gayyace su domin Tai musu gargadi da kuma nasiha akan su dai na aikata irin wannan rashin tarbiya a matsayinsu na musulmai.



     # YAN TIKTOK            #LABARAI

Post a Comment

Previous Post Next Post