Bayan tsawon lokaci da aka dauka ana zargin cewa da shi jarumar take a yayin wata hira da abokiyar aikinta Hadiza Gabon ta yi da ita, saidai Mawakin ya fito ya wanke kansa kamar haka;
"Assalamu alaikum masoyana tare da fatan kun sha ruwa lafiya, dazu wasu daga cikin masoyana suka ja hankali akan wannan batun da yake ta yawo cewa Rukayya Yusuf Æ´ar asalin Niger
wadda Hadiza Aliyu tanyi hira da ita, wasu mutane na cewa wai da ni ta yi soyayya kuma har na juya mata baya. Sam-sam wanna maganar ba haka take ba, hasali ma ni babu wata alaƙar soyayya tsakanin mu sai dai mutunci".
Tags:
kannywood