Kafin Kafara Amfani da Manhajar Opay ya Kamata Kasan Wannan

Kafin Kafara Amfani da Manhajar Opay ya Kamata Kasan Wannan

 



OPAY da wasu Mobile Banking da muke zuba kuɗaɗen mu a ciki bawai banki bane na wasu mutane da ba'a sani ba, idan yanzu haka OPAY suka gudu maka da kuɗinka cikin sauƙi za'a kamo su kuma su biyaka kuɗinka, sunada Licensed da CBN da yarjewar hukumar NDIC, babban bankin Nigeria ba kara zube yake ba bankuna Licensed ba sai banki ya cike Conditions ɗin da suka saka mashi, haka zalika ba ta online bankunan zasu tattauna da CBN ba sai CBN tasan asalin mai bankin da sauran Information ɗin da suke buƙata.

Abinda nakeso ku fahimta anan shine, Mobile Banking irinsu OPAY sauƙi ne a garemu fiyeda sauran bankunan, sune bankunan da zakayi Complain a Online suyi Responding ma Complain naka a cikin ƙananin lokaci, kuma sunada Features masu ƙyau a system nasu fiyeda na sauran bankuna.

                  CLICK AND  REGISTER

Idan OPAY suka daina aiki yanzu haka, kai tsaye zaka iya kai ƙarar OPAY a CBN kuma za'a biyaka kuɗinka, dan haka You're Safe With OPAY, and Other Mobile Banking da sukeda Licensed da CBN.

Masu tambayata cewa sunji ance CBN tace za'a rufe Mobile App na OPAY ku tabbatar irin wannan labarin kun gani ne a shafin CBN É—in ne, sannan idan dagaske kunga hakan to bawai hakan na nufin za'a rufe da kuÉ—inku bane, ko zasu gudu da kuÉ—inku bane, idan basuda Branch a jaharku, to akwai Branch É—in CBN a jahar ku.

Duk wani labari da zaku samu kudinga tabbatar da sahihancinsa kuma kafin ku yada shi a duniya ku fara bincike tareda auna abun da mahangar ilimi.


        #SIGN UP FOR FREE           #OPAY

Post a Comment

Previous Post Next Post