In na Saki Matata Ba Zan Sake Yin Aure Ba Har Duniya Ta Nade Cewar Adam A. Zango

In na Saki Matata Ba Zan Sake Yin Aure Ba Har Duniya Ta Nade Cewar Adam A. Zango

 



Jarumin masana'antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood Adam A Zango, ya bayyana cewar ya gama yin Aure a duniya mudin ya rabu da matar sa ta yanzu saboda aure-auren ya ishe shi.

Cikin yanayi na damuwa damuwa Jarumin yake bayyana hakan yayin da yake yin biydiyon a cikin Motar sa.

Kalli Cikakken Bidyon 👇


A cikin maganganun sa Jarumin yana magana ne da alamar yana daf da rabuwa da matar sa, yana mai cewa tunda an zabi aikin da take yi a kan zaman aure to shi bashi data cewa.


jarumin ya shelanta cewar akwai matsala shi ya sa yake yin aure da zarar ya rabu da mace don kaucewa matsala, yakara da cewa yayi wannan bidiyo ne saboda ya kawar da zargin da ake masa na mai Auri saki, inda ya nuna rashin jin dadin hakan.


        #LABARAI                 #KANNYWOOD

Post a Comment

Previous Post Next Post