Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Sabon Ɗan Majalisar Wudil/Garko Na Jam'iyyar NNPP

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Sabon Ɗan Majalisar Wudil/Garko Na Jam'iyyar NNPP

 



Shine ɗan takarar da bai taɓa campaign ba.
Shine ɗan takarar da bai taɓa buga faster ba.
Shine ɗan takarar da bai taɓa cewa a zaɓe shi ba. Shine ɗan majalisar tarayya mafi ƙarancin shekaru,

Shine ɗan majalisar da bai taɓa aure ba
Shine ɗan majalisar da sai da aka rarrashe shi sannan ya ƙarɓi kujerar. Yana da haddar Qur'ani, yana koyar da shi. Yana karantar da littafan addini.


Yana koyarwa a Al'istiqama University a Kano. Bai bada naira ɗaya dan a zaɓe shi ba.
Muna roƙon Allah Ubangiji ya bashi ikon sauke nauyin da aka ɗora masa.


       #NNPP                   #WUDIL/GARKO

Post a Comment

Previous Post Next Post