Takaitaccen Tarihin Birgediya Zakari Maimalari

Takaitaccen Tarihin Birgediya Zakari Maimalari

 


Birgediya Zakari Maimalari dan asalin garin Maimalari ne dake karamar hukumar Yusufari ta jihar Yobe. Shine sojan farko a Nijeriya daya fara kai matsayin Brigadier General. Kusan shine sojan da duk wani babban mukami shine ya fara rike shi. Sojane mai tsananin kishin kasa da kokarin bin doka.

Kusan duk manyan sojojin kasar nan da suka mulki Nijeriya da wadanda ke tare dasu, duk dalibansa ne. 'Yan uwansa sojoji ne daga daya bangaren kasar nan ne suka hallaka shi a ranar 14 ga watan Janairun, shekarar 1966. Kashe gari kuma ran 15 ga Janairun shekarar 1966 din, suka kashe su Sardauna, Tafawa Balewa da sauransu.

Post a Comment

Previous Post Next Post