Central Bank Of Nigeria CBN Yakara Tabbatar Da Wa'adin Daina Karbar Takardun kudin naira 200, 500 da 1000 a wannan rana ta litinin 16 ga janairu 2023 inda mutune suka wayi gari da samun sakonnin karta kwana daga CBN a layikan su na kira.
Babban bankin ya tura wa mutane sakonnin kamar haka " Don't wait till January 31, 2023, to deposit your old N200, N500, and N1,000 banknotes with your bank or agent. Visit www.cbn.gov.ng for more info."
Mutane da yawa nata fadar albarka cin bakin su Yayin da wasu yan kasuwa ke cewa yin hakan zalunci saboda hakan ka iya kawo baraza ga harkokin kasuwan cin su, da ma wasu harkokin da talakawa ne suke amfana.
Tags:
News