An Daura Auren Abale Jarumi a Masa'antar Kannywood

An Daura Auren Abale Jarumi a Masa'antar Kannywood


Jarumi a masana'antar kannywood abale ya angwance a jiya juma'a, 27 ga wata daurin auren ya samu halartar abokan aikinsa kamar su sarki Ali nuhu, Isah bello ja, yakubu muhammad, bashir mai shadda, nakalala, da dai sauran manyan jarumai da dama, harma da babban mawakin siyasar nan dauda kahutu rarara.

Also Read: Uwa ta Kashe Aurenta ta Auri Saurayin Yarta a Jihar Kano

Jarumin mai suna Adam Abdullahi ya nuna farin cikinsa matuka bisa jama'a da dama da suka zo taya shi murna, daurin auren ya samu halartar Dan takarar Gwamna a jam'iyar ADP Mallam Ibrahim Sha'aban Sharada da mukarraban sa.

Muna fatan Ubangiji Allah ya basu zaman lafiya

             #LABARAI               #TALLA

Post a Comment

Previous Post Next Post