Allah Ya Yiwa Fitaccen Ɗan Wasan Barkwanci Maisuna Kamal Aboki Rasuwa

Allah Ya Yiwa Fitaccen Ɗan Wasan Barkwanci Maisuna Kamal Aboki Rasuwa

 



Kamal Aboki Dan wasan barkwancin ya gamu da ajalinsa sakamakon wani mummunan haɗarin mota da ya rutsa da shi a yammacin yau Litinin a hanyar sa ta dawo wa kano daga borno jihar Maiduguri.

Abokanan sana'ar sa da ma Al'ummar musulmi na cigaba da nuna alhinin rasuwar matashin, Aboki matashi ne da yake harkar wasan barkwan ci a social media bayan wasan barkwanci yana yin wasu shirye shiryen kamar su wasa kwakwalwa a musulunci, da dai sauran su.

A karshe muna rokon Allah ubangiji ya kai Rahama kabarinsa. Ya yafema masa kura kuran sa yasa Aljanna ke makoma.

              #LABARAI             #TALLA

Post a Comment

Previous Post Next Post