Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kara adadin tsabar kudi da 'yan Najeriya za su iya cirewa a asusun banki duk mako zuwa N500,000, yayin da kamfanoni za su iya cire Naira miliyan 5 duk mako, cbn ta fitar da wasikar ne kamar haka.
Wannan karin na zuwa ne a cikin wannan wasika da CBN ya aikewa dukkan bankunan kasar nan a ranar Laraba 21 ga watan Disamba, Babban bankin ya yanke wannan shawara ne bayan sauraron korafe-korafe daga daga masu ruwa da tsaki a Najeriya.
Tags:
News