Takaitaccen Bayani Akan Sana'ar Su | Kamun Kifi

Takaitaccen Bayani Akan Sana'ar Su | Kamun Kifi

 



kafin ayi maganar masu su, sai an fara bayani a kan shi kansa ruwa,  sannan ma su amfanar sa, su biyo baya,  shi kansa ruwa wata duniya ce guda acikin duniyar kasa da wasu hallitu ke rayuwa acikinsa, rayuwa irin ta ruwa shigen su daya  da daji musanman wajen kare kai da ci da kai.

• Sana'ar Kiwo a Kasar Hausa | Makiyaya

• Sana'ar Fawa a Kasar Hausa | Mahauta

A cikin ruwa akwai hallitu ma su yawa har da manyan dabbbobi da su kan zauna a ruwa, yawanci suma irin wadannan hallitu su na samun abincin su daga'yan uwansu dake ruwa. mu kuma mutane Allah ya yi mu daya amma kowa da ra'ayinsa, yadda wasu suke son noma haka wasu suke son su, wasu kuma don sun ga a gindin ruwa suke don haka yafi masu sauki su nemi abincinsu a gida akan ako ina yadda kowacce sana'a take ga manya cikinta da kanana, haka ma sana'r  su, domin wasu da fatsa suke yin amfani wanda in za su wani su na aikin kifi bai fi su kama sau biyar ba.

wasu kuma taru su ke bazawa, idan da nasibi tashi guda za su iya kamawa sama da sau biyar in sun jawo tarun nasu, wasu masunta kan gora suke hawa da sun kama kifi sai su jefa cikin gorarsu, Wandanda suke rika har da jirgin ruwa suke su bama kifi ba har manyan dabbbobin ruwa su kan kama acikin su yadda kowane mai sana'a ya kan rika su ma masunta su na rika har su shahara a duniya.

Post a Comment

Previous Post Next Post