Shahararen Dan Wasan Dambe Anthony Joshua ya sha kaye a hannun Usyk

Shahararen Dan Wasan Dambe Anthony Joshua ya sha kaye a hannun Usyk

 



A taron manema labarai bayan fafatawar, Joshua ya zubar da hawaye,  yayin da ya ke bayyana bacin ransa sakamakon kayen da ya sha a bayan fafatawar, Anthony Joshua, É—an dambe, wanda ya ke dan kasar Birtaniya, a birnin Jeddah na kasar Saudiyya ya zubar da hawaye bayan ya sha kaye a hannun Oleksandr Usyk, dan kasar Ukraine.

Usyk, a karawa ta biyu, ya doke Joshua ya kuma rike kambun IBO, IBF, WBA da WBO.
A cewar Anthony Ba na jin komai, amma na damu sosai a cikin zuciyata, Lokacin da na samu rashin nasara,

Na so in yi nasara sabo da yan Birtaniya saboda na san yadda suke so in fafata da Tyson Fury. Ban yi farin ciki da wasan nan ba saboda ban yi nasara ba, Na yaba da duk wadanda su ka kalli wasan nan a gida, ni mayaki ne, amma ba a cikin yanayi mai dadi nake ba, a cewar sa.

Post a Comment

Previous Post Next Post