Sana'ar Kiwo a Kasar Hausa | Makiyaya

Sana'ar Kiwo a Kasar Hausa | Makiyaya

 



kiwo abu ne mai sauki kuma mai riba, ga kuma anfani, da yake tattare a ciki. Kiwo ajiyar kadarace mai karuwa, yayin da Allah ya sawa  abubuwan da ake kiwo albarka, sai su yi ta karuwa ko bukata da ta taso mutum ya iya daukar kadararsa ya siyar don biyan bukatarsa.

ALSO READ: Sana'ar Fawa a Kasar Hausa | Mahauta

Amma babbar matsalarsa shine rashin kula da biyan hakki ga dabbobin da ake kiwo ko tsintsaye ta wajan rashin basu cikakken abinci da basu ruwa.

Da kula da lafiyarsu da tsaftar mahallinsu, idan an duba duk wannan wahalhalu da ake masu, da abin da su ke ci da zarar wata bukatar da ta taso an jarraba amfaninsu, sai aga babu faduwa a kiwo.

Post a Comment

Previous Post Next Post