Kabarin Chukwuma Enzegu Dake Jihar Kaduna

Kabarin Chukwuma Enzegu Dake Jihar Kaduna

 



Shine Wanda Ya Jagoranci Juyin Mulkin da Aka Kashe Sardauna A Ranar 15 Ga Watan Janairun 1967.

RELATED: Mulkin Soja: Mulkin Shugaban Kasa Janar Gowon Da Alkawarin Dawo Da Siyasa A Shekarar 1976

• Juyin Mulkin Gwamnatin Buhari a Ranar Talata 27  ga Watan Ogusta 1985 - Asua Daily Post

• Canje  Canjen Mulki a Arewa  Bayan Rasuwar Sardauna

• Mulkin Soja: Kifar Da Gwamnatin Ironsi A Nigeria

• MULKIN SOJA: Hawan Birgediya Murtala Ramat Mohammad Shugaban Kasa

Chukwuma Kaduna Nzeogwu a Ranar 29 ga watan Yulin shekarar 1967 Nzeogwu wanda aka kara masa mukamin Laftanar Kanar a sojan Biyafara ya makale a wani harin kwantan bauna a kusa da Nsukka a lokacin da yake gudanar da aikin leken asiri akan sojojin gwamnatin tarayya na bataliya ta 21 karkashin Captain Mohammed Inuwa Wushishi.

An tabbatar da An kashe shi ne bayan an gano gawarsa, Duk da haka 'yar uwarsa ta dage cewa ya kashe kansa ne don gudun kada sojojin tarayya su wulakanta su. Bayan Kisan Nasa  shugaban mulkin sojan Najeriya Janar Yakubu Gowon ya ba da Umarni a binne shi a makabartar sojoji da ke Kaduna tare da cikakkiyar girmamawa ta soja.

Post a Comment

Previous Post Next Post