Shafin kula da masallatai biyu na saudiyya haramain sharifain sune suka fitar da sanarwar a shafinsu na facebook inda tace gobe Alhamis 30 ga watan Yuli ne 1 ga wata.
Hakan na nufin babbar sallah zata kama ranar Asabar 9 ga watan Yulin 2022 za ayi tsayiwar Arfa ranar juma'a 8 ga watan yuli
Reported by: Aliyu M. Sulaiman
Tags:
Ganin wata