[Forex Trade]: Yadda Zaka Samu Kudi Tahanyar Sana'ar Forex

[Forex Trade]: Yadda Zaka Samu Kudi Tahanyar Sana'ar Forex

 



Darasin yau zamuyishine akan sanin ma'anar forex ne dakuma yadda zaka samu kudade dashi, forex yasamu asaline daga kalmomi guda biyu  (foreign) ma'ana kasashe na waje da kuma (exchange) ma'ana  chanji, 

Inka dauki harafi (for) ka hadashi dana (ex) zai baka (forex) maana chanji na kudin kasa dakasa kasashe kamar su america japan england canada austirilia dakowata wata kasa da zatai ma'amalar kudi da yar'uwanta  to chanji na kudaden kasashen shi ake kira forex trading, 

inka kataba shiga bank ko kataba zuwa airport indai kataba zuwa daya daga cikinnan zaka fahinci me nake nufi domin da zarar kashiga banki zakaga allo yana tafiya da jan rubutu da kudin kowani kasa a sama wanda yana nuna yadda ake siyan kudin da kuma yadda suke siyarwa wannan dalilin ne yasa bankuna kuke ganinsu da manyan kudade da manyan motoci da kuma gidaje bawai naira ko kobo uku din da suke dauka bane idan munyi transaction dasuba,

forex trading suma sukeyi an fara forex trading shekaru 170 baya da suka wuce wanda a wancan lokacin iyaka manyan masu kudine sukeyi da gomnati da kuma attajirai zuwan technology ne yabamu damar yin kasuwancin forex trading a cikin wayoyinmu da computer dinmu, 

idan kana cikin state ne kamar kano, kaduna katsina, bauchi, jos kowace jahadai kake wata kila kasan inda ake canzar da kudin kasan waje to wannan canjin dasukeyi shi ake kira da forex exchange, sai dai a wannan zamani na technology mafiya yawan mutane sun koma yin wannan sana'a a online kamar yadda zamuyi muku bayani a cikin wannan darasi namu.

Yadda Ake Fara Kasuwanci a Forex?

1. Yi rijista tare da duk wani dillali mai aminci.

2. ÆŠauki darasi na asali: menene Forex, abin da ya bambanta da sauran kasuwanni, fasaha bincike, Manuniya, dandamali, kudi,  management, ciniki dabaru.

3. Lokaci guda bude asusun demo ma'ana (asusun gwaji na kyauta) kuma ka gwada duk abin da ke aiki. Kowane mutum zai É—auki lokaci daban-daban don sanin yanayin shirin, umarni da sauransu. Kada ku yi wasa a cikin asusun demo, kuna da hannu a gaba zuwa ciniki na gaske.

4. Fara ciniki tare da ƙaramin ƙarar 0.01 mai yawa akan asusun kai tsaye.
Don yin wannan, kuna buƙatar sake cika asusun ku na dala 100-300.

5. Dukkan, ka fara aiki a kasuwar musayar waje. Idan kun rufe watanni bayan wata, ku je zuwa manyan kundin. Kasuwanci a Forex aiki ne mai mahimmanci, kuma sama da komai akan kansa. Zai É—auki lokaci mai yawa da kudade, mai da hankali kan ciniki a kasuwa, kada ku ji tsoron yin kuskure, yin kuskure, koyi daga kuskurenku. Samar da naku tsarin ciniki kuma a bi shi sosai. Ka tuna, asara ba za a iya kauce mata ba, amma kadinga taka tsan tsan ma'ana risk management.

Post a Comment

Previous Post Next Post