Assalamu alaikum yan uwana barkanku da kasan cewa a wannan shafi namu mai albarka na "Asua Daily Post" a wannan lokaci zamu nuna muku yadda zaku duba Examination Slip dinku na Jamb.
Step 1: Abinda zaka farayi shine: Idan ka shiga cikin browser dinka daga sama wurin search zaka saka wannan address din kamar haka, https://portal.jamb.gov.ng/ ko kuma zaka iya danna wannan link din dana baka zai kai ka har Jamb Portal.
Step 2: Bayan ka danna zai bude maka cikin Portal din Jamb din, Daga gefe zakaga ansa UTME 2022 Examination Slip saika danna shi.
READ MORE: BUK JAMB Cut Off Mark 2022/2023 Academic Session.
Step 3: Bayan ka danna shi zai bude maka wani shafin bayan ya bude maka wani shafin, Acikin shafin zakaga ansa Print Examination Slip.
Step 4: Bayan kaga haka sai kuma kaga ance kasa Reg Number OR e-Mail OR GSM Number saika saka daya daga cikin wadannan zabi da suka baka.
Step 5: Bayan ka saka Reg Number dinka sai kuma ka danna Print Examination Slip kana dannawa zai bude maka Exam Slip dinka, Idan kuma popup dinka a rufe yake sai ka bude shi saboda idan baka bude shi ba ba zai bude maka Exam Slip dinka ba.
Written by: Abubakar D.Bature