UKU SAU UKU EPISODE 12

UKU SAU UKU EPISODE 12


 

Barka kasancewa da tashar "asua daily post" a yau zamuyi muku bayani a game da sabon series din nan mai farin jini mai suna UKU SAU UKU shi dai wannan film, 

ANFARA MULTI - MEDIA ne suke kawo muku shi.

UKU SAU UKU episode 12 yanzu haka
yananan akan YOUTUBE (Aka AnFara).
Uku sau uku episode 1 & 2 &3 & 4,5,6,7
yanzu haka suna nan a YOUTUBE channel dinmu mai suna AKA ANFARA mungode Sannan zai dinga zuwar muku duk Ranar juma'a da misalin karfe bakwai 7:00 Na dare A YouTube channel dinmu mai suna AKA ANFARA mungode.

ALSO WATCH FULL VIDEO 👇



#ukusauukuseries2022.

A Misbahu Aka Anfara Movie sabon shiri mai dogon zango daga KAMFANIN ANFARA MULTIMEDIA.

UKU SAU UKU shiri Na Mussaman kuma yasha banban da ira iren labarin da kuka saba gani a wannan lokacin sannan yazo da sallon da zaku dade kuna yabawa Insha Allah sannan shirin yazo muku da darusa da zaku Amfana dasu.

"UKU SAU UKU" shiri na Mussaman ne kuma yasha banban da ira iren labarin da kuka saba gani a wannan lokacin sannan yazo da sallon da zaku dade kuna yabawa Insha Allah.

Still pictures:

kibadash_photography.

Producer:

nura costume
sagir fashion

Action Director:

daddyhikima.

Asst. Director:

Kamsusi Mati.
young_talent_director.

Director:

husaini ali official.

Asha kallo kafiya.

1 Comments

Previous Post Next Post