Rahotanni daga kasar ta saudiyya sun tabbatar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 1443 bayan hijira a yau din nan.
Dan haka za a fara Azumin Bana a Kasa Mai
Tsarki daga Gobe Asabar.
Kamar yadda Haramain Sharifain Suka fitar da sanarwar su 👇👇👇
Muna Rokon Allah (S.W.T) yasa muga farko da karshen sa lafiya kuma ya karbi dukkan ibadun mu.
Amin.
Reported by: Abubakar D Bature.
Tags:
Ganin wata
Masha Allah
ReplyDelete