Akwai hanyoyi da yawa na rage kiba ko tumbi, wannan hanya daya ce daga ciki da In kuka gwada in sha Allahu zaku sami biyan bukata.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA:
1. Cocumber
2. Ginger
3. Lemon
4. Mint Leaves
5. Aloe Vera (optional)
6. Moringa (not necessary).
YADDA AKE HADAWA:
A yanka cocumber a zuba, a yi peeling ginger a saka shi Mint Leaves zaki iya saka dry one in babu danye, a matse lemun tsami a zuba garin zogale in akwai ko in kina so,
Ki nike shi da kyau, Sai a sha bayan an gama cin komai za a kwanta. In shaa Allahu you'll see the wonders and magic of this drink.
Wasu basa son smoothie dinsa toh zaki iya yin detox water nashi kamar yanda dayan pictures suka nuna. Ki wanke su duka ki yanka ki zuba ruwa ki bar shi ya kwana, washe gari ki sha.
Sai dai a sani fa ba rana daya ake
Samun abun da ake so ba,
You will have to drink it regularly, da yin sit up for best results.
A rinka kokarin cin abinci kamar 3 hours
before bed time, kada daga cin abinci
ki kwanta.
Yana kawo tumbi da bacin ciki da kumburi,
ga ke mai son rage kiba in zaki iya daga 6 na yamma ki bar cin komai.
Sai ruwa ko fruits and vegetables, ko kuma daga 8 na dare, kin ga kin ta kaiwa da komawa abincin ya narke sai ki sha wannan drink din.
Ga masu zuwa gym ko yin exercise a gida,
in kin gama ki bari at least ki samu kamar
minti 30 ko 1hour kafin ki sha ko da ruwa ne.
Sannan in kina son ganin result na wahalar exercise da kike yi ki rage shan ruwa mai sanyi koma ki hakura da abubuwan sanyi gaba daya.
Allah yakara hazaka
ReplyDeleteGaskiya yayi
ReplyDelete