HARAMAIN SHARIFAIN SUN FITAR DA SANARWAR RASHIN GANIN WATAN SHAW'WAL A YAU

HARAMAIN SHARIFAIN SUN FITAR DA SANARWAR RASHIN GANIN WATAN SHAW'WAL A YAU

 



Kwamitin ganin wata na kungiyar Masarautar Saudiyya "Haramain Sharifai" ta sanar da Cewa Ta sanar da cewa ayau Asabar 29 ga watan Ramadan ganin Watan Shawwal bai samu ba, Saboda haka, Lahadi,  1st ga watan may,  wanda Yayi Daidai da 30 ga Ramadan Zai zama ranar karshe ga watan Ramadan mai alfarma,




ALSO WATCH FULL VIDEO: 👇



kuma Eid-al-Fitr zai fado ne a ranar Litinin 2 ga Watan May, Kwamitin ganin wata na Masarautar Saudiyan sunce sunyi iya kokarinsu amma kwata-kwata yan kallo sun kasa ganin jinjirin watan Yau Asabar, a cewar. "Haramain Sharifai"

To Ubangiji Allah ya nuna ma na darai da lafiya.


Reported by: Abubakar D. Bature

1 Comments

Previous Post Next Post