Hukumar gamayar makarantun Science and technical schools board ta fara sayarda Scratch Card na shiga makarantun da ke karkashin hukumar ta science and Technical.
Hukumar ta fara sayar da scratch card a ranar Litinin 4th April 2022 a inda za’a rufe sayarawa a ranar Juma’a 15th April 2022 akan kudi N2000 (Naira Dubu Biyu).
Domin siyan scratch card, Iyaye da magabatan daliban dake a private school zasuje huku hukumar tareda wadannan abubuwa na dalibi kamar haka:
Indigene form
Barth certificate
Passport photo
Bayan an bayyana wadannan abubuwa, hukumar zata bada Allocation Slip wanda za’aje bankin Polaris domin biyan Naira Dubu Biyu (N2000) sannan a dawo da shaidar biyan izuwa bangaren biyan kudi na hukumar domin karbar katin Scratch card).
Bayannan sai a ziyarci internet café mafi kusa domin yin rijista. Allah ya bada sa’a amin.
Wannan sanarwa ta fito daga Ado Kassim, maga tagardar hukumar ta kano science and tecnical.
Zamusiya
ReplyDelete