[PALMPAY]: Yadda Zaka Samu Kudi Kyauta a Palmpay

[PALMPAY]: Yadda Zaka Samu Kudi Kyauta a Palmpay

 


REGISTRATION IS FREE!

IDAN ZAKAYI RIGISTA KAYI DA LAYINDA BA A TABA RIGISTA PALMPAY DASHI BA 

DA FARKO ZAKA JE PLAY STORE KA DAUKO APP DIN PALM PAY. 👇AGANAN ZAKAGA  "GIVE HAND" SAIKA TABA ANAN ZAKASA NAMBAN WOYANKA KAYI ANFANI DA NAMBANDA BA'A TABA RIGISTA NA PALMPAY DA ITA BA.

DAGANAN ZAKAGA  "open palmpay to help"

SAIKA TABA ZAI KAIKA KAYI DOWNLOAD NA APPLICATION DIN.

BAYAN KAYI DOWNLOAD SAIKASHIGA ZAKAGA 

Sign up 

Anan ne zaka cike details dinka kamar haka:

"sunanka"

"sunan mahaifi"

"date of birth"

"sai namban wayarka"

DAGANAN ZAKAGA "send sms" SAIKA TABA ZASU TUROMA OTP TA LAYIN DA KASA  NUMBER SA SAI KATABA RIGISTA A QASA.

SAI SU KAIKA INDA ZAKA SA PIN NAKA

MISALI KASA MUSU 2023 KO 2022 KANA HAKA ZAI RUBUTA MAKA  SUCCESSFUL.

YANA WUCEWA ZAKAGA TOP UP AIRTIME SAIKA TABA ANAN ZASU BAKA KATI 200 ALAYINKA 

Bayan idan ka daukoshi daga sama gefen dama zakaga alamar kan mutum saika danashi saikaje inda aka rubuta "AUTHENTICATION" zakaga inda zakayi "verify" na "Account number" ko "NIN" saikasata a wajen shikenan saikaje inda zakai withdraw din abinda katara daga N2000 ko fiye da haka.

1 Comments

Previous Post Next Post