Jarumin Kannywood Abale Yayi kyakykyawan Kashedi Ga "Yan Youtube

Jarumin Kannywood Abale Yayi kyakykyawan Kashedi Ga "Yan Youtube

 

Jarumin yayi wannan kashedin  ne a cikin film dinsa mai suna sanda, Wanda ya saki a satin da ya gabata wato season 2 eisode 7.

Jarumin yayi martanin ne cikin fusata inda yake cewa youtubers suna yi mai katsalandan da yin awan gaba da film din sa mai suna sanda suna dorawa a akan youtube din su.

Ya cigaba da cewa a sanda season 1 ya daga wa youtubers din kafa.

Inda suke amfani da sunan sa suna bude channel-channel sannan suna daukar film dinsa na sanda suna yaudarar mutane.

Yace a wancen lokaci ya daga wa "yan youtube din kafa amma yanzu ba sani ba sabo.

Duk wanda ya kara dora kayansa sai ya bawa youtube dinsa strike kuma bazai cire ba.

ALSO WATCH FULL VIDEO: 

A karshe muna da da jan hankalin youtubers da su kiyaye dora kayan mutane Kusance masu yin na kanku domin kujewa fushin masu kaya.


Written by: Abubakar D. Bature 






1 Comments

Previous Post Next Post