Abubuwa Guda Shida da Inka Kiyayesu Zaka Samu Dacewar Rayuwar Duniya da Lahira - Sheikh Aminu Daurawa

Abubuwa Guda Shida da Inka Kiyayesu Zaka Samu Dacewar Rayuwar Duniya da Lahira - Sheikh Aminu Daurawa



Daga Malam Aminu  Ibrahim Daurawa

1. SUFFOFIN DA SUKE HANA A AURI MACE

a. Mace mabarnaciya
b. Mace mai yawan son ado idan zata fita
c. Mace mai yawan fara'a ga kowa
d. Mace mai kaifin harshe

2. ABUBUWAN DA SUKE JAWO LALACEWAR JIKI.

a. Karancin abinci a jiki
b. Yawaita yin jima'i
c. Yawan shiga bandaki
d. Bacci bayan magrib

3. ABUBUWAN DA SUKE JAWO TALAUCHI

a. Share daki da sutura
b. Cin abinci akan tafin hannu
c. Fyace hanci lokacin da ake kashi
d. Cire farce da hakori
e. Susa da itace

4. ABUBUWAN DA SUKE JAWO MUTUWAR
ZUCIYA.

a. Yawan maganganu
b. Yawan dariya
c. Yawan cin abinci
d. Cin haramun

5. LOKUTAN DA AKA FI KARBAR ADDU'OI

a. Lokacin kiran sallah
b. Lokacin ikama
c. Bayan shiga masallaci
d. Daren juma'a da yininta
e. Lokacin sahur
f. kashi uku na karshen dare
Tsakanin magrib da isha'i

6. DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A

a. Barin sunnar annabi
b. Rashin godiya da ni'imar Allah
c. Rashin bada hakkokin ubangiji
d. Shagaltuwa da laifukan mutane etc.

Da fatan duk wanda yayi recieving wannan
sako shima zai tura wa wasu yan uwa maza
da mata Allah ya karawa annabi daraja Allah kuma yasa mu dace duniya da lahira Ameen summa Ameen


Published by: Abubakar D. Bature


1 Comments

Previous Post Next Post